Sahabban Annabi

Makusanta, mabiya, magatakarda ko ahalin gidan Muhammad.
Sahabi
social group
subclass ofclergy Gyara
followed byTabi'un Gyara
addiniMusulunci Gyara

Sahaban Annabi sune mutanen da suka hadu da Annabi Muhammad suka gasgaata shi kuma sukayi imani da shi. daga cikin su akwai Maza da Mata, namiji ana kiranshi da Sahabi, mace kuma ana kiranta da Sahabiya

Ka duba nanGyara