Jerin jihohi a Nijeriya

jaha na karkashien najeriya

Najeriya, Jamhoriya ce mai jihohi 36 da babban birnin taraiya 1. Ko wacce jiha na da matsakaicin iko na gudanarwa da tafiyar da mulki karkashin ikon gwamnatin taraiya. Gwamnatin taraiyar na da mazauni ne a babban birnin taraiyar dake Abuja. Babban birnin taraiyar ba jiha bane, amma wani yankin gudanarwa ne wanda ke dauke da zababbun wakilai a majalisar taraiya tare da sa idon gwamnatin taraiya. Ko wacce jiha ta kasu ne bisa ga kananan hukumomi. A yanzu akwai kananan hukumomi 774 a Najeriya.

Jihohin Najeriya
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Yankunan Najeriya, federated state (en) Fassara da first-level administrative division (en) Fassara
Ƙasa Najeriya

Samar da jahohi

gyara sashe

Teburi mai nuna tarihin yadda aka samar da jahohi.

Kwanan wat Wajen da aka kaddamar Taswirs
1960-1963 A lokacin samun yancin kan Najeriya a 1960, a lokacin an samar da yankuna uku: Yankin Arewa, Yankin Yamma, Yankin Gabas.
 
1963-1967 A 1963, aka sake samar da sabon yanki, an samar da shi ne a Yankin Yamma ta tsakiya.
Fayil:Nigeria shekarar 1963-1967.png
1967-1976 A 1967, aka maye gurbin kowanne yanki da jihohi 12. Daga 1967 zuwa 1970 yankin Gabashin Najeriya yayi yunkurin ballewa domin kafa kasar Biafra.
 
1976-1987 A 1976, aka kirkiri sababbin jahohi bakwai, wanda ya hada su suka zama 19 gaba daya.[1]
 
1987-1991 A wannan lokacin, akwai jihohi 21 da babban birnin taraiya, Abuja.
 
1991-1996 Wa nannan lokacin, akwai jihohi 30 da babban birnin taraiya. An kirkiri babban birnin taraiya a shekarar 1991. A 1987 aka sake kirkirar wasu karin jihohi biyu. Kari na karshe shine na 1996, lokacin da mayar da su jihohi 36.
 

Rabe rabe

gyara sashe

Rarrabuwa da yadda aka kirkiri jahohin Najeria.

Yankuna Jihohi
1960 1963 1967 1976 1987 1991 1996
Eastern Jihohin kudu maso gabashin Najeriya Cross-River Akwa Ibom
Cross-River
Jihohin Gabas ta tsakiyar Najeriya Imo Imo
Abiya Abia
Ebonyi
Anambra Enugu
Enugu
Anambra
Rivers Bayelsa
Rivers
Jihohin Yamma Jihohin Yamma ta tsakiya Bendel Delta
Edo
Yammacin Najeriya Lagos
Yammacin Najeriya Ogun
Ondo Ekiti
Ondo
Oyo Osun
Oyo
Yankin Arewacin Najeriya Benue-Plateau Plateau Nasarawa
Plateau
Benue Benue
Kogi
Kwara
Kwara
Kano Jigawa
Kano
Kaduna Kaduna Kaduna
Katsina
Arewa maso yamma Niger
Sokoto Kebbi
Sokoto Sokoto
Zamfara
Arewa maso gabas Bauchi Bauchi
Gombe
Borno Borno
Yobe
Gongola Adamawa
Taraba

Ƙananan hukumomin Nijeriya

Manazarta

gyara sashe
  1. Kraxberger, Brennan (2005) "Strangers, Indigenes and Settlers: Contested Geographies of Citizenship in Nigeria" Space and Polity 9(1): pp. 9-27, pages 10, 11, & 15