Thailand
Ratcha-anachak Thai
Flag of Thailand.svg Emblem of Thailand.svg
shugaba Prayut Chan-o-cha
Babban birni Bangkok
Gagana tetele
Tupe Bath (THB)
mutunci 67,959,000 (2015)
Location Thailand ASEAN.svg

Thailand (lafazi: /tayilan/) ko Masarautar Thailand ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya.Thailand tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 513,120. Thailand tana da yawan jama'a 68,863,514, bisa ga jimillar shekara ta 2016. Babban birnin Thailand, Bangkok ne.

Dajin thailand
tailan
Al'ummar Thailand
thailan

Thailand ta samu ƴancin kanta a ƙarni na sha uku bayan haifuwar Annabi Issa. Sarkin Thailand Maha Vajiralongkorn ne daga shekara ta 2016. Firaministan Thailand Prayut Chan-o-cha ne daga shekara ta 2014.

Al'ummaGyara

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l
 

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabascin Asiya

 

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya
 

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu masao gabasci Aziya
 

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleziyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya
 

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha