Joko Widodo ko Jåkå Widådå ko Jaka Widada, (an haife shi a 19 ga Yuni 1961), an kuma sanshi da Jokowi, dan siyasa ne a ƙasar Indonesiya kuma tsohon dan kasuwa.

Joko Widodo
7. President of Indonesia (en) Fassara

20 Oktoba 2014 -
Susilo Bambang Yudhoyono (en) Fassara
16. Governor of the Special Capital Region of Jakarta (en) Fassara

15 Oktoba 2012 - 20 Oktoba 2014
Fauzi Bowo (en) Fassara - Basuki Tjahaja Purnama (en) Fassara
15. Mayor of Surakarta (en) Fassara

28 ga Yuli, 2005 - 1 Oktoba 2012 - F.X. Hadi Rudyatmo (en) Fassara
Rayuwa
Cikakken suna Mulyono
Haihuwa Surakarta City (en) Fassara, 21 ga Yuni, 1961 (62 shekaru)
ƙasa Indonesiya
Harshen uwa Indonesian (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Widjiatno Notomihardjo
Mahaifiya Sudjiatmi
Abokiyar zama Iriana (en) Fassara  (24 Disamba 1986 -
Yara
Yare Joko Widodo's family (en) Fassara
Karatu
Makaranta SMA Negeri 6 Surakarta (en) Fassara
Universitas Gadjah Mada (en) Fassara
Harsuna Indonesian (en) Fassara
Javanese (en) Fassara
Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, entrepreneur (en) Fassara da injiniya
Wurin aiki Central Jakarta City (en) Fassara
Kyaututtuka
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Indonesian Democratic Party – Struggle (en) Fassara
IMDb nm5671055
presidenri.go.id

Jokowi mamba ne a jam'iyyar siyasa ta Democratic Party of Struggle (PDI-P)'. Ya fara tashen sa ne daga zama magajin garin Surakarta daga Yuli 28, 2005 zuwa Octoba 1, 2012. sannan ya zama gwamnan Jakarta daga Octoba 15,2012 har ya zuwa Oktoba 16 2014.

Ya zama shugaban Indonesiya a watan Oktoba na 2014, mataimakin sa shine Jusuf Kallah. Jokowi ya sake tsayawa takara a zaben watan Afrilu na 2019. An haifi Joko Widodo a Surakarta tsakiyar tsuburin Java a kasar Indonesiya. Shi Musulmi ne. Ya auri matar sa Iriana tun 1986, suna da yaya uku. Yayi karatu a jami'ar Gadjah Mada inda ya karanta ilimin sanin dazuzzuka.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe