Sumatra (lafazi: /sumatera/) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Kudu maso Gabas. Bangaren Indonesiya ne. Tana da filin marubba’in kilomita 473,481 da yawan mutane 50,365,538 (bisa ga jimillar shekarar 2010).

Sumatra
General information
Gu mafi tsayi Mount Kerinci (en) Fassara
Height above mean sea level (en) Fassara 12 m
Tsawo 1,700 km
Fadi 370 km
Yawan fili 473,481 km²
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 0°00′00″N 101°59′49″E / 0°N 101.997°E / 0; 101.997
Bangare na Greater Sunda Islands (en) Fassara
Kasa Indonesiya
Flanked by Tekun Indiya
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa Greater Sunda Islands (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Taswirar Sumatra.