Borneo
Borneo (da Malayanci Pulau Borneo; da Indonesiyanci Kalimantan) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Kudu maso Gabas. An raba tsakanin Indonesiya, Maleziya da Brunei. Tana da filin marubba’in kilomita 743,330 da yawan mutane 21,258,000 bisa ga jimillar shekarar 2 014.
Borneo | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi | Mount Kota Kinabalu (en) |
Height above mean sea level (en) | 4,095 m |
Tsawo | 1,366 km |
Fadi | 1,026 km |
Yawan fili | 748,168 km² |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 1°S 114°E / 1°S 114°E |
Bangare na | Malay Archipelago (en) |
Kasa | Indonesiya, Maleziya da Brunei |
Flanked by |
Pacific Ocean Sulu Sea (en) South China Sea (en) Java Sea (en) Celebes Sea (en) Makassar Strait (en) |
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa | Southeast Asia (en) |
Hydrography (en) |