Asturaliya kasa ce da ke kudu maso gabasci taikun haye baban birnen ta Kanberra . daga arewaci kujin taimur da matsatsin arfurz daga gabas kujin kural da kujin tasman daga kudu matsatsin bas , daga kudu da yamma taikun Indiya ne ya mamaye wannan bangaren

Globe icon.svgAsturaliya
Australia (en)
Flag of Australia (en) Coat of arms of Australia (en)
Flag of Australia (en) Fassara Coat of arms of Australia (en) Fassara
Australia satellite plane.jpg

Take Advance Australia Fair (en) Fassara (19 ga Afirilu, 1984)

Kirari «So where the bloody hell are you? (en) Fassara» (2006-2008)
Official symbol (en) Fassara Acacia pycnantha (en) Fassara, opal (en) Fassara da green (en) Fassara
Suna saboda Terra Australis (en) Fassara
Wuri
AUS orthographic.svg Map
 28°S 137°E / 28°S 137°E / -28; 137

Babban birni Kanberra
Yawan mutane
Faɗi 25,671,900 (2020)
• Yawan mutane 3.34 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Auslan (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na MIKTA (en) Fassara, Australia and New Zealand (en) Fassara da Australasia (en) Fassara
Yawan fili 7,692,024 km²
Measurement (en) Fassara 4,000 km (Amplada) × 3,860 km  (Llargada) default
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Indiya, South Pacific Ocean (en) Fassara, Great Australian Bight (en) Fassara, Bass Strait (en) Fassara, Tasman Sea (en) Fassara, Coral Sea (en) Fassara, Arafura Sea (en) Fassara da Timor Sea (en) Fassara
Wuri mafi tsayi Mawson Peak (en) Fassara (2,745 m)
Wuri mafi ƙasa Kati Thanda–Lake Eyre (en) Fassara (−15 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi United Kingdom of Great Britain and Ireland
Ƙirƙira 1 ga Janairu, 1901
Muhimman sha'ani
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati parliamentary monarchy (en) Fassara, constitutional monarchy (en) Fassara da tarayya
Majalisar zartarwa Australian Government (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of Australia (en) Fassara
• monarch of Australia (en) Fassara Charles, Yariman Wales (8 Satumba 2022)
• Prime Minister of Australia (en) Fassara Anthony Albanese (en) Fassara (23 Mayu 2022)
Majalisar shariar ƙoli High Court of Australia, Principal Registry, Canberra [Australian Capital Territory] (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP per capita (en) Fassara 54,348.23 $ (2019)
Kuɗi Australian dollar (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .au (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +61
Lambar taimakon gaggawa 000 (en) Fassara, *#06# da 106 (en) Fassara
Lambar ƙasa AU
Wasu abun

Yanar gizo australia.gov.au
Commonwealth of Australia Commonwealh na Asturaliya
Flag of Australia.svg Coat of Arms of Australia.svg
(A'bhratach Astràilianach) (An gearradh arm Astràilianach)
LocationAustralia.png
yaren kasa Ingelishi
baban birne Kanberra
birne mafe girma Sydney
Tsarin gwamnati sarauta
sarauniya Ealasaid II
shugaban gwamnati Sir Peter Cosgrove
firaminista Malcolm Turnbull
yanci da birtaniya 1 ga januari 1901
Iyaka 7,686,850 km2
Ruwa% 1%
mutunci 24,819,500 (2018)
kudin dala na Asuraliya (AUD)
kudin shiga kasa a shekara 611,000,000,000$
kudin da mutun daya yake samu ashekara 31,020$
banbancin lukaci +8(UTC)
Rane +8(UTC)
Yanar gizo gizo .au
lambar wayar taraho ta kasa da kasa +61

TarihiGyara

Tarihi ya nuna cewa mutane farko na Asturaliya sune Indigenous Australians to a shekara dubu 60 suka feto daga kudu maso gabascin Asiya lukacin da mutane suna gaura wajin ruwa amma ba'ajima ba se ruwan ya yi karfe har yarabasu da 'yan uwansu na Asiya suna zaune a cikin wannan sabon bangare nasu . wanna bangare na Asturaliya da ba wanda yasan shi a cikin duniya har zuwa karne na 17 wa'yannan masu kama wure zauna suna da dabbube kala kala na gida da na daje kuma suna da kayan lambu da sauransu , suna kune gunakinsu da ta yi arzike , suna zuwa kamu naman daje suna yen wane da faje dan ruwa yataru suringa kamin kyfe a she . Do da suna manoma ne amma a shekaru 3000 da suka gabata su kukaua sosai har suka jara kasar su kuma mutnen nata na asili sun kama kasuwanci da wasu bangre me nisa kawa bangaen Turi da na Amruka a kashen karne da 17 Turwa suka soma shega da kadan kadan sun tarda mutanen asili da aladun su da kabilun su da harsunan su fyye da 250 amma a karne na 19 turawa sun yi kokare sun batar musu da wasu harsunan .

Tuirwa mukin mallaka sun shegu sosai wannan bangare Ashekara ta 1788 sun kame kudu maso gabsci, shi ne yasa mazuna asili suna raguwa don saboda tsananin azaba da wahalar da suke ce awurin kuma suna musu kashin kiyash kuma sun kauw musu wata cuta me tsanani wanda mutun yana iya dauka daga wurin dan uwansa . A wannan shekarar kuma turawa suka samu kashe shuwan mutanen farko sun yi bincike a kashin sun gano yanada shekaru dobu 26 kuma sun dada samu kashin kai yanada shekaru dobu 13 suna kama da mutanen sin Wikimedia Commons on Asturaliya