Sulawesi
Sulawesi (lafazi: /sulawezi/) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Kudu maso Gabas. Bangaren Indonesiya ne. Tana da filin marubba’in kilomita 189,035 da yawan mutane 17,359,398 (bisa ga jimillar shekarar 2010).
Sulawesi | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi | Buntu Rantemario (en) |
Height above mean sea level (en) | 985 m |
Yawan fili | 174,600 km² |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 2°S 121°E / 2°S 121°E |
Bangare na | Greater Sunda Islands (en) |
Kasa | Indonesiya |
Territory | Indonesiya |
Flanked by |
Pacific Ocean Banda Sea (en) Celebes Sea (en) Molucca Sea (en) Makassar Strait (en) |
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa | Greater Sunda Islands (en) |
Hydrography (en) |