Sabuwar Gini (da Tokpisinanci Niugini; da Indonesiyanci Papua) tsibiri ne, da ke a Tequn Pacific. An raba tsakanin Indonesiya da Sabuwar Gini Papuwa. Tana da filin marubba’in kilomita 785,753 da yawan mutane 11,306,940 bisa ga jimillar 2014.

Sabuwar Gini
General information
Gu mafi tsayi Puncak Jaya (en) Fassara
Height above mean sea level (en) Fassara 164 m
Tsawo 2,398 km
Fadi 400 km
Yawan fili 785,753 km²
Suna bayan Guinea (en) Fassara
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 5°S 140°E / 5°S 140°E / -5; 140
Bangare na Austiraliya
Kasa Indonesiya da Sabuwar Gini Papuwa
Territory Papua (en) Fassara
Flanked by Arafura Sea (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Sabuwar Gini.