Turkiyya
Turkiyya ƙasa ce wadda ta ke tsakanin Nahiyar Asiya da ta Turai. Tana makwobtaka da ƙasashe kamar Iran, Irak, Girka, Siriya, Armeniya, Georgiya da Bulgairiya.
| |||
Devisa nacionala: Egemenlik, kayıtsız şartsız Milletindir (Cin gashi babu wata tantama, na Jama'a ne) | |||
Yaren kasar | Turkanci | ||
Ƙabilu | 70–75% Turks,
18% Kurds, 7–12% saura | ||
Baban birni | Ankara | ||
shugaba | Recep Tayyip Erdoğan | ||
Fadin kasa | 783562 km2 | ||
Ruwa % | (1،3)% | ||
Yawan mutane | 79,814,871 (2017) | ||
Wurin da mutane suke da zama | 239.8/ 2km | ||
Ta samu 'yanci |
24 ga watan oktoba, 1923 | ||
kudin | Liran Turkiyya | ||
kudin da yake shiga kasa a shekara | (1,123.380 billion)$ | ||
kudin da kowane mutume yake samu A shekara | (15,001)$ | ||
banbancin lokaci | EET
+2 UTC | ||
Rane | EEST
+3 UTC | ||
Lambar Yanar gizo | .tr | ||
lambar wayar taraho ta kasa da kasa | +90 |
TarihiGyara
Ƙasar turkiyya ƙasa ce mai daɗaɗɗen tarihi musamman ma ta daɗewar Halittar ɗan Adam a cikin ta. Bayan nahiyar Afrika babu wani yanki da ya kai Turkiyya daɗaɗɗen tarihin Ɗan Adam. Babban birninta shi ne İstanbul.
DauloliGyara
Lallai kam Turkiyya ƙasa ce wadda ta ƙumshi dadaddun dauloli masu dimbin tarihi.
MutaneGyara
Mutane ƙasar Turkiyya mutane ne masu matukar bin al'adu da kuma addininsu. Galibin mutanen Turkiyya Musulmi ne.
AddiniGyara
Yawanci mutanen ƙasar Turkiyya 'yan ɗarika ne da kuma 'ƴan Ahlus-sunna, amma akwai kaɗan daga cikinsu mabiya addinin Kirista.
Turai | |||
Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • Moldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | ||
Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland | ||
Kazakhstan |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.