Slofakiya
Slofakiya ko Jamhuriyar Slofakiya, ƙasa ce dake a nahiyar Turai. Slofakiya tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 49 035. Slofakiya tana da yawan jama'a 5,410,836, bisa ga ƙidayar yawan jama'a na shekarar 2013. Slofakiya tana da iyaka da Kazech, da Poland, da Hungariya, da Austriya kuma da Ukraniya. Babban birnin Slofakiya, Bratislava ne.
Slofakiya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Slovenská republika (sk) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Nad Tatrou sa blýska (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Travel in Slovakia - Good idea» «Teithiwch Slofacia - Syniad gwych!» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Bratislava | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 5,449,270 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 111.13 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Slovak (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabashin Turai, Tsakiyar Turai, Tarayyar Turai da European Economic Area (en) | ||||
Yawan fili | 49,035 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Morava (en) , Danube (en) , Ipoly (en) , Tisza (en) , Poprad (en) , Dunajec (en) , Orava (en) , Białka (en) da Váh (en) | ||||
Wuri mafi tsayi | Gerlachovský štít (en) (2,654 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Bodrog (en) (94 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Czech and Slovak Federal Republic (en) da Slovak Republic (en) | ||||
Ƙirƙira |
14 ga Maris, 1939 1 ga Janairu, 1993 | ||||
Ranakun huta | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | parliamentary republic (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Slovakia (en) | ||||
Gangar majalisa | National Council of the Slovak Republic (en) | ||||
• President of Slovakia (en) | Peter Pellegrini (en) (15 ga Yuni, 2024) | ||||
• Prime Minister of Slovakia (en) | Robert Fico (en) (25 Oktoba 2023) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 118,656,591,909 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Euro (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .sk (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +421 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06#, 150 (en) , 155 (en) da 158 (en) | ||||
Lambar ƙasa | SK | ||||
NUTS code | SK | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | slovakia.com |
Hotuna
gyara sashe-
Dutsin Sulovske
-
Krásna Hôrka
-
Taswirar yankunan Slovenska
-
Cocin katako a yankin Slovak na tsaunin Carpathian
-
Map of Slovak autonomous country 1861
-
Maria Terezia szobor ledontes kep
-
Hurbanovo, Slovak Nuwamba, 1938
-
Prešovská univerzita Prešov
Manazarta
gyara sasheTurai | |||
Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • Moldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | ||
Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland | ||
Kazakhstan |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.