Norway

Kongeriket Norge
Kongeriket Noreg
Norgga gonagasriika
Flag of Norway.svg Coat of arms of Norway.svg
Norway on the globe (Europe centered).svg
Map Norway political-geo.png
Taken kasa:

Enige og tro til Dovre faller

Harsunan kasa Norsk (Bokmål / Nynorsk)
Davvisámegiella
Babban birni Oslo
Sarki
Firaminista
Harald V
Erna Solberg
Fadin kasa 385 207[1] km2
Girman Ruwa % (6)%
Adadin al'umma 5,367,580[2] (2020)
Yawan mutane 13.9 / km2
Bambancin lokaci +1 UTC
Yanar gizo .no
Lamabar wayar hannu ta kasa-da-kasa +47

Norway ko Nowe[3], ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Norway tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 385,207[1]. Norway tana da yawan jama'a 5,367,580[2], bisa ga jimilla a shekarar 2016. Norway tana da iyaka da Sweden, da Finland kuma da Rasha. Babban birnin Norway, Oslo ne.

Norway ta samu yancin kanta a shekara ta 1905.

AnazarciGyara

  1. 1.0 1.1 "Arealstatistics for Norway 2020" (in Norwegian). Kartverket, mapping directory for Norway. 2019-12-20. Retrieved 2020-03-09. 
  2. 2.0 2.1 "Population, 2020-01-01" (in Norwegian). Statistics Norway. 2020-02-27. Retrieved 2020-03-09. 
  3. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, bbc.com.


Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.