Girka'[1] ƙasa ne, da ke a nahiyar Turai.

Girka (ƙasa)
Ελλάδα
Ελλάς
Ελληνική Δημοκρατία
Flag of Greece.svg Coat of arms of Greece.svg
Administration
Head of state Katerina Sakellaropoulou (en) Fassara
Capital Athens
Official languages Greek (en) Fassara da Demotic Greek (en) Fassara
Geography
EU-Greece.svg, LocationGreece.svg da Greece on the globe (Europe centered).svg
Area 131957 km²
Borders with Albaniya, Bulgairiya, Masadoiniya ta Arewa, Turkiyya da Yugoslavia (en) Fassara
Demography
Population 10,760,421 imezdaɣ. (2017)
Density 81.54 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+02:00 (en) Fassara, Eastern European Time (en) Fassara, UTC+03:00 (en) Fassara, Eastern European Summer Time (en) Fassara da Europe/Athens (en) Fassara
Internet TLD .gr (en) Fassara
Calling code +30
Currency euro (en) Fassara
government.gov.gr/
Tutar Girka.

Babban birnin ƙasar Girka Athens ne. Girka yana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 131,957. Girka yana da yawan jama'a 10,768,477, bisa ga jimilla a shekarar 2017. Girka yana da iyaka da ƙasashen huɗu: Albaniya a Arewa maso Yamma, Masadoiniya ta Arewa da Bulgeriya a Arewa, da Turkiyya a Arewa maso Gabas. Girka ya samu yancin kanta a shekara ta 1822.

Daga shekara ta 2020, shugaban ƙasar Girka Katerina Sakellaropoulou ce. Firaministan ƙasar Girka Kyriakos Mitsotakis ne daga shekara ta 2019.

ManazartaGyara

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.