Daular Usmaniyya
Daular Usmaniyya (Larabci دولت عليه عثمانیه), (Turanci Devlet-i ʿAlīye-i ʿOsmānīye), (Turanci Exalted Ottoman State), (Turanci na wannan zamani; Osmanlı İmparatorluğu, ko Osmanlı Devleti), (Faransanci Empire ottoman),[1][2][1][1][3] daula ce da akayi ta a ƙasar mai mazauni a ƙasar Turkiyya a yanzu wadda taɗau tsakanin lokacin 1299 zuwa 1923. Daular na zaune a Turkiyya kuma tana da iko da gabashi da kudancin ƙasashen dake a gefen kogin Meditereniya.
Tsakanin shekarata 1299 Osman I ya kafa daular, kuma tayi ƙarfi sosai tsakanin shekaraun 1400 zuwa 1600, lokacin ƙarfin ikon ta ya mamaye yankunan kudu maso gabashin Turai da kudu maso Yammacin Asiya da kuma arewacin Afrika.
Daular ta samu ne sakamakon cinye kasashe da yaki. Sarki ne ke aikawa da Gwamna zuwa dukkan kasar da daular ta kama domin yayi shugabanci, ana kiran wadannan gwamnonin da Pasha ko Bey. Mafi shahara daga cikin su a ƙarni na 19 shine Muhammad Ali Pasha.
Daular Usmaniyya ta karye ne a lokacin Yaƙin Duniya na I wanda yayi sanadin dukkan ƙasashen kowacce ta rabu da juna.
Hotuna
gyara sashe-
Taron assasa Daular Uthmaniyya
-
Auda Abu Tayi
-
Isaac Pacha Molho
-
Daular Usmaniyya 699H.
-
Mayakan Kurdawa
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 1.2 Strauss, Johann (2010). "A Constitution for a Multilingual Empire: Translations of the Kanun-ı Esasi and Other Official Texts into Minority Languages". In Herzog, Christoph; Malek Sharif (eds.). The First Ottoman Experiment in Democracy. Wurzburg: Orient-Institut Istanbul. pp. 21–51. Archived from the original on 2019-10-11. (info page on book Archived 2019-09-20 at the Wayback Machine at Martin Luther University) // CITED: p. 36 (PDF p. 38/338).
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedStraussConstp26
- ↑ Roy, Kaushik (2014-05-22). Military Transition in Early Modern Asia, 1400-1750: Cavalry, Guns, Government and Ships (in Turanci). Bloomsbury Publishing. ISBN 978-1-78093-800-4.
The Osmanli Turks called their empire the Empire of Rum (Rome).