Ankara
Babban birni kuma birni na biyu mafi girma a Turkiyya
Ankara birni ne, da ke a yankin Anatoliya ta Tsakiya, a ƙasar Turkiya. Shi ne babban birnin ƙasar Turkiya daga shekarar 1923 (babban birnin tattalin arzikin ƙasar Turkiya, Istanbul ne). Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, Ankara tana da yawan jama'a 5,445,026. An gina birnin Ankara kafin karni na sha bakwai kafin haihuwar Annabi Issa.
Ankara | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Turkiyya | ||||
Province of Turkey (en) | Ankara Province (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 5,803,482 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 226.42 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turkanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 25,632 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Çubuk (en) da Hatip (en) | ||||
Altitude (en) | 938 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Ancyra (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Mayor of Ankara (en) | Mansur Yavaş (en) (8 ga Afirilu, 2019) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 06000–06999 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 312 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | ankara.bel.tr | ||||
Hotuna
gyara sashe-
Anhango cikin birnin Ankara daga tashar bus
-
Ginin tarihi a Ankara
-
Gidan tarihin Ankara (museum)
-
masallacin Haci Bayram a Ankara
-
Kocatepe Camii Ankara
-
Haci Bayram park
-
Husumiyar masallacin Arslanhane