Kazech ko Cak ko Jamhuriyar Cak[1], ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Cak tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 78,866. Cak tana da yawan jama'a 10,610,947, bisa ga jimilla a shekarar 2016. Cak tana da iyaka da Jamus, Poland, Slofakiya kuma da Austriya. Babban birnin Cak, Prag ne.

Globe icon.svgKazech
Česká republika (cs)
Flag of the Czech Republic (en) Coat of arms of the Czech Republic (en)
Flag of the Czech Republic (en) Fassara Coat of arms of the Czech Republic (en) Fassara

Take Kde domov můj (en) Fassara

Kirari «Truth prevails (en) Fassara»
Suna saboda Czechs (en) Fassara
Wuri
EU-Czech Republic.svg
 50°N 16°E / 50°N 16°E / 50; 16

Babban birni Prag
Yawan mutane
Faɗi 10,701,777 (2021)
• Yawan mutane 135.7 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Czech (en) Fassara
Addini irreligion (en) Fassara da Cocin katolika
Labarin ƙasa
Bangare na Eastern Europe (en) Fassara da Tsakiyar Turai
Yawan fili 78,866 km²
• Ruwa 2 %
Wuri a ina ko kusa da wace teku Morava (en) Fassara, Thaya (en) Fassara, Olza (en) Fassara, Oder (en) Fassara, Opava (en) Fassara da Jizera (en) Fassara
Wuri mafi tsayi Sněžka (en) Fassara (1,603.3 m)
Wuri mafi ƙasa Elbe (en) Fassara (115 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Czech and Slovak Federal Republic (en) Fassara da Czech Republic (en) Fassara
Ƙirƙira 1 ga Janairu, 1993
Followed by (en) Fassara no value
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati parliamentary republic (en) Fassara
Majalisar zartarwa Government of the Czech Republic (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of the Czech Republic (en) Fassara
• President of the Czech Republic (en) Fassara Miloš Zeman (en) Fassara (8 ga Maris, 2013)
• Prime Minister of the Czech Republic (en) Fassara Andrej Babiš (en) Fassara (6 Disamba 2017)
Majalisar shariar ƙoli Supreme Court of the Czech Republic (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 250,681,000,000 US$ (2019)
Kuɗi Czech koruna (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .cz (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +420
Lambar taimakon gaggawa *#06#, 150 (en) Fassara, 155 (en) Fassara da 158 (en) Fassara
Lambar ƙasa CZ
NUTS code CZ
Wasu abun

Yanar gizo czech.cz
Wurin zama na majalisar Cak.
Tutar Cak.

Cak ta samu yancin kanta a shekara ta 1993.

NassoshiGyara

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC Hausa.