Open main menu
Tutar Finlan.
Coat of arms of Finland.svg
Pielinen
Taswirar Finland.

Finland ko Finlan[1], kasa ne, da ke a nahiyar Turai. Finland tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 338,145. Kuma tana da yawan jama'a 5,491,054, bisa ga jimilla na shekarar 2015. Finland tana da iyaka da Sweden, da Norway kuma da Rasha. Babban birnin Finland, Helsinki ce.

Finland ta samu yancin kanta a shekara ta 1917.

ManazartaGyara