Belarus
Belarus ko Jamhuriyar Belarus, ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Belarus tana da yawan fadin kasa kimanin murabba'in kilomita 207,595. Tana da yawan jama'a 9,498,700, bisa ga jimilla a shekara ta 2016. Belarus tana da iyaka da Rasha, Ukraniya, Poland, Lithuania da kuma Laitfiya. Babban birnin Belarus, shi ne Miniska.
Belarus | |||||
---|---|---|---|---|---|
Рэспубліка Беларусь (be) Республика Беларусь (ru) Беларусь (be) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | My Belarusy (en) (24 Satumba 1955) | ||||
| |||||
Kirari | «Hospitality Beyond Borders» | ||||
Suna saboda | White Ruthenia (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Miniska | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 9,155,978 (2024) | ||||
• Yawan mutane | 44.11 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Belarusian (en) Rashanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabashin Turai | ||||
Yawan fili | 207,595 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Dzyarzhynskaya Hara (en) (345 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Neman (en) (90 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Byelorussian Soviet Socialist Republic (en) da Kungiyar Sobiyet | ||||
25 ga Augusta, 1991 19 Satumba 1991 | |||||
Ranakun huta |
Victory Day (en) (May 9 (en) ) Independence Day (en) (July 3 (en) ) New Year's Day (en) (January 1 (en) ) Ranar mata ta duniya (March 8 (en) ) International Workers' Day (en) (May 1 (en) ) Kirsimeti (December 25 (en) , January 7 (en) ) Radonitsa (en) (May 7 (en) ) October Revolution Day (en) (November 7 (en) ) Easter (en) (March 22 (en) ) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | presidential system (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Council of Ministers of the Republic of Belarus (en) | ||||
Gangar majalisa | National Assembly of the Republic of Belarus (en) | ||||
• President of Belarus (en) | Alexander Lukashenko (20 ga Yuli, 1994) | ||||
• Prime Minister of Belarus (en) | Roman Golovchenko (en) (4 ga Yuni, 2020) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Supreme Court of Belarus (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 69,673,747,132 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Belarusian ruble (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .by (mul) da .бел (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +375 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 101 (en) , 102 (en) da 103 (en) | ||||
Lambar ƙasa | BY | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | belarus.by |
Belarus ta samu yancin kanta a shekara ta 1991.
Hotuna
gyara sashe-
Academy of Sciences of Belarus, Minsk, Belarus
-
Dutsin Yashi da ke kusa da Ashmiany, Belarus
-
Mir castle, Unesco World heritage object in Belarus.
-
Kogin Narach, Belarus.
-
Hadyka
-
Belarus
-
Hasumiyar Kamianiec
-
Wurin shakatawa
-
Belarus
Manazarta
gyara sasheTurai | |||
Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • Moldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | ||
Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland | ||
Kazakhstan |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.