Holand
Holland ko kuma Netherlands, ta kasance ƙasa ce dake a nahiyar Turai. Netherlands ƙasa ce wacce take ɓangaren Masarautar Netherlands. Mafi yawansu suna Yammacin Turai, amma akwai wasu sassa a cikin Karibiyan. Fiye da mutane miliyan 17 ke zaune a wurin. Daga arewaci da yammaci na yankin Turai na Netherlands akwai Tekun Arewa, kuma daga gabas akwai Jamus kuma daga kudu akwai Belgium. Netherlands na daya daga cikin ƙasashen da suka fara Tarayyar Turai. Ana kiran mutanen da ke zaune a Netherlands "Dutch". Harshen Netherlands ana kiransa Dutch. Babban birnin ƙasar Holand ka shi ne Amsterdam. Koyaya, gwamnati tana cikin Hague.
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Nederland (nl) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Take |
Wilhelmus (en) ![]() | ||||
| |||||
Kirari |
«Je maintiendrai (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Kingdom of the Netherlands (en) ![]() | ||||
Babban birni | Amsterdam | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 17,282,163 (2019) | ||||
• Yawan mutane | 416.01 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Dutch (en) ![]() | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
Kingdom of the Netherlands (en) ![]() | ||||
Yawan fili | 41,543 km² | ||||
• Ruwa | 18.7 % | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
North Sea (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||
Wuri mafi tsayi |
Mount Scenery (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa |
Zuidplaspolder (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
United Kingdom of the Netherlands (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 19 ga Janairu, 1795 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati |
parliamentary monarchy (en) ![]() | ||||
Majalisar zartarwa |
Government of the Netherlands (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
States General (en) ![]() | ||||
• King of the Netherlands (en) ![]() |
Willem-Alexander of the Netherlands (en) ![]() | ||||
• Prime Minister of the Netherlands (en) ![]() |
Mark Rutte (en) ![]() | ||||
Majalisar shariar ƙoli |
Supreme Court of the Netherlands (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi |
euro (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+01:00 (a European Netherlands (en) ![]() ![]() UTC+02:00 (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Suna ta yanar gizo |
.nl (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +31 da +599 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
*#06# da 911 (en) ![]() | ||||
Lambar ƙasa | NL | ||||
NUTS code | NL | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | rijksoverheid.nl | ||||
![]() ![]() |
HotunaGyara
Hotuna na wasu sassa daga ƙasar Holland.
Turai | |||
Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • Moldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | ||
Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland | ||
Kazakhstan |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.