Romainiya ko Romeniya[1] ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Babban birnin ƙasar Hungariya Bukarest ne. Romainiya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 238,397. Romainiya tana da yawan jama'a 19,401,658, bisa ga jimilla a shekarar 2019. Romainiya tana da iyaka da ƙasashen biyar: Bulgeriya a Kudu, Ukraniya a Arewa, Hungariya a Yamma, Serbiya a Kudu maso Yamma, da Moldufiniya a Gabas. Romainiya ya samu yancin kanta a shekara ta 1859.

Romainiya
România
Flag of Romania.svg Coat of arms of Romania.svg
Administration
Government semi-presidential system (en) Fassara
Head of state Klaus Iohannis (en) Fassara
Capital Bukarest
Official languages ro
Geography
EU-Romania.svg da Romania on the globe (Europe centered).svg
Area 238397 km²
Borders with Ukraniya, Hungariya, Serbiya, Bulgairiya, MOldufiniya, Tarayyar Turai, Czechoslovakia (en) Fassara, Socialist Federal Republic of Yugoslavia (en) Fassara, Kungiyar Sobiyet, Poland, Serbia and Montenegro (en) Fassara da Yugoslavia (en) Fassara
Demography
Population 19,586,539 imezdaɣ. (2017)
Density 82.16 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+02:00 (en) Fassara, UTC+03:00 (en) Fassara, Europe/Bucharest (en) Fassara, Eastern European Time (en) Fassara da Eastern European Summer Time (en) Fassara
Internet TLD .ro (en) Fassara
Calling code +40
Currency Romanian leu (en) Fassara
www.guv.ro/
Tutar Romainiya.
cikin birnin kasar Romaniya
wasu daga cikin dumbin al'ummar romaniya a bukukuwan al'ada

Daga shekara ta 2014, shugaban ƙasar Romainiya Klaus Iohannis ne. Firaministan ƙasar Romainiya Ludovic Orban ne daga shekara ta 2019.

ManazartaGyara

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.