Bosnia-Herzegovina
(an turo daga Herzegovina)
Bosnia-Herzegovina ko Bosiniya Hazegobina[1], ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Bosnia-Herzegovina tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 51,197. Bosnia-Herzegovina tana da yawan jama'a 3,531,159, bisa ga ƙidayar yawan jama'a a shekarar 2013. Bosnia-Herzegovina tana da iyaka da Kroatiya, da Serbiya, kuma da Montenegro. Babban birnin Bosnia-Herzegovina, Sarajevo ne.
Bosnia-Herzegovina | |||||
---|---|---|---|---|---|
Херцеговина (sr) | |||||
| |||||
Suna saboda | Stjepan Vukčić Kosača (en) da Herzog (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Herzegovina | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 11,000 km² |
Bosnia-Herzegovina ta samu yancin kanta a shekara ta 1992.
Hotuna
gyara sashe-
Hoton mace a cikin kayan gargajiya a Bileća - 1903
-
Shugaban 1890 Vienna Museum.
-
Bisharar Herzegovina
-
"Gabashin Herzegovina" ko Yankin Trebinje" a jamhuriyar Srpska
-
Herzegovina-Neretva
-
Yaswira mai nuna yankunan tattalin arzikin Herzegovina, an shirya a 2013.
Manazarta
gyara sasheTurai | |||
Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • Moldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | ||
Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland | ||
Kazakhstan |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.