Hispania ko Ispaniya[1] ko Spain (da Turanci), ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Hispania tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 505,990. Hispania tana da yawan jama'a 46,468,102, bisa ga ƙidayar yawan jama'a a shekarar 2016. Hispania tana da iyaka da ƙasashen Faransa, Portugal kuma da Andorra. Babban birnin Hispania, Madrid ne.

Globe icon.svgIspaniya
España (es)
Reino de España (es)
Flag of Spain (en) Coat of arms of Spain (en)
Flag of Spain (en) Fassara Coat of arms of Spain (en) Fassara

Take Marcha Real (en) Fassara

Kirari «Plus ultra (en) Fassara»
Suna saboda Hispania (en) Fassara
Wuri
EU-Spain.svg
 40°12′N 3°30′W / 40.2°N 3.5°W / 40.2; -3.5

Babban birni Madrid
Yawan mutane
Faɗi 46,733,038 (2018)
• Yawan mutane 92.36 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Spanish (en) Fassara
Addini non-denominational (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na Turai, Tarayyar Turai da Pyrenees–Mediterranean Euroregion (en) Fassara
Yawan fili 505,990 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Atalanta, Mediterranean Sea (en) Fassara, Cantabrian Sea (en) Fassara da Alboran Sea (en) Fassara
Wuri mafi tsayi Teide (en) Fassara (3,718 m)
Wuri mafi ƙasa Mina de Las Cruces (en) Fassara (−107 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Hispanic Monarchy One (en) Fassara, Crown of Aragon (en) Fassara, Spanish Empire (en) Fassara, Kingdom of Aragon (en) Fassara da First Spanish Republic (en) Fassara
Ƙirƙira 1479Dynastic union (en) FassaraHispanic Monarchy One (en) Fassara
1516Composite monarchy (en) Fassara
1715 (<1715)Nueva Planta decrees (en) FassaraHouse of Bourbon (Spain) (en) Fassara
19 ga Maris, 1812 ↔ 4 Mayu 1814Spanish Constitution of 1812 (en) FassaraThe liberal state (en) Fassara
9 Disamba 1931 ↔ 1 ga Afirilu, 1939Spanish Constitution of 1931 (en) FassaraJamhuriya
29 Disamba 1978Constitution of Spain (en) Fassara (Spanish transition to democracy (en) Fassara)
Muhimman sha'ani
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati parliamentary monarchy (en) Fassara
Majalisar zartarwa Government of Spain (en) Fassara
Gangar majalisa Cortes Generales (en) Fassara
• Sarkin Ispaniya Felipe VI of Spain (en) Fassara (19 ga Yuni, 2014)
• Firaministan Ispaniya Pedro Sánchez (2 ga Yuni, 2018)
Majalisar shariar ƙoli Supreme Court of Spain (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP per capita (en) Fassara 29,993.06 US$ (2019)
Kuɗi euro (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .es (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +34
Lambar taimakon gaggawa *#06#, 061 (en) Fassara da 091 (en) Fassara
Lambar ƙasa ES
NUTS code ES
Wasu abun

Yanar gizo spain.info
Palacio de las Cortes, wurin zama na majalisar Hispania.
Tutar Hispania.
wani bangaren kasar spain

Hispania ta samu yancin kanta a shekara ta 1479, saboda haɗewar daulocin Castilla da Aragon.

ManazartaGyara

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.