Austriya ko Austria, ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Austriya tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 83,879. Austriya tana da yawan jama'a 8,920,600, bisa ga jimillar a shekara ta 2020. Austriya tana da iyaka da Jamus, Switzerland, Liechtenstein, Hungariya, Cak, Slofakiya, Sloveniya kuma da Italiya. Babban birnin Austriya, Vienna ne.

Austriya
Republik Österreich (de)
Österreich (de)
Flag of Austria (en) Coat of arms of Austria (en)
Flag of Austria (en) Fassara Coat of arms of Austria (en) Fassara

Take Land der Berge, Land am Strome (en) Fassara

Kirari «Arrive and revive»
«Cyrraedd ac Adfer»
Suna saboda Gabas
Wuri
Map
 48°N 14°E / 48°N 14°E / 48; 14

Babban birni Vienna
Yawan mutane
Faɗi 8,979,894 (2022)
• Yawan mutane 107.06 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Jamusanci
Austrian Sign Language (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na Tsakiyar Turai, Tarayyar Turai da European Economic Area (en) Fassara
Yawan fili 83,878.99 km²
• Ruwa 1.7 %
Wuri a ina ko kusa da wace teku Lake Constance (en) Fassara, Neusiedl Lake (en) Fassara, Rhine (en) Fassara, Danube (en) Fassara, Inn (en) Fassara, Salzach (en) Fassara, Thaya (en) Fassara da Morava (en) Fassara
Wuri mafi tsayi Grossglockner (en) Fassara (3,798 m)
Wuri mafi ƙasa Neusiedl Lake (en) Fassara (115 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Austria-Hungary (en) Fassara
Ƙirƙira 12 Nuwamba, 1918
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati federal parliamentary republic (en) Fassara da semi-presidential system (en) Fassara
Majalisar zartarwa Austrian Federal Government (en) Fassara
Gangar majalisa Austrian Parliament (en) Fassara
• President of Austria (en) Fassara Alexander Van der Bellen (mul) Fassara (26 ga Janairu, 2017)
• Federal Chancellor of Austria (en) Fassara Karl Nehammer (en) Fassara (6 Disamba 2021)
Majalisar shariar ƙoli Constitutional Court of Austria (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 480,368,403,893 $ (2021)
Budget (en) Fassara 123,488,300,000 € (2024)
Kuɗi Euro (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .at (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +43
Lambar taimakon gaggawa *#06#, 122 (en) Fassara, 133 (en) Fassara, 144 (en) Fassara, 140 (en) Fassara, 120 (en) Fassara da 123 (en) Fassara
Lambar ƙasa AT
NUTS code AT
Wurin zaman majalisar Australiya.
Tutar Austriya.

Austriya ta samu yancin kanta a karni da goma bayan haifuwar annabi Issa.

Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.