Ayilan (ƙasa)

Ƙasa a yammacin turai

Ireland ko Ayilan, ƙasa ne, da ke a nahiyar Turai. Kasar Ayilan ta na da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 30,528. Ayilan ta na da yawan jama'a 4,857,000, bisa ga jimillar kidayar yawan jama'a shekarar 2018. Ayilan tana da iyaka da Ayilan ta Arewa (Masarautar Haɗaɗɗe ko Birtaniya). Babban birnin Ayilan, Dublin ne.

Ayilan
Éire (ga)
Ireland (en)
Flag of Ireland (en) Coat of arms of Ireland (en)
Flag of Ireland (en) Fassara Coat of arms of Ireland (en) Fassara

Take Amhrán na bhFiann (en) Fassara

Kirari «Jump into Ireland»
Suna saboda Ireland (en) Fassara
Wuri
Map
 53°N 8°W / 53°N 8°W / 53; -8

Babban birni Dublin
Yawan mutane
Faɗi 5,149,139 (2022)
• Yawan mutane 73.77 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Harshen Irish
Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na Tarayyar Turai, European Economic Area (en) Fassara da Northern Europe (en) Fassara
Yawan fili 69,797 km²
Wuri mafi tsayi Carrauntoohil (en) Fassara (1,038.6 m)
Wuri mafi ƙasa North Slob (en) Fassara (−3 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Irish Free State (en) Fassara
Ƙirƙira 1922:  (Irish Free State (en) Fassara)
29 Disamba 1937
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati jamhuriya da unitary state (en) Fassara
Majalisar zartarwa Government of Ireland (en) Fassara
Gangar majalisa Oireachtas (en) Fassara
• President of Ireland (en) Fassara Michael D. Higgins (en) Fassara (11 Nuwamba, 2011)
• Taoiseach (en) Fassara Leo Varadkar (mul) Fassara (17 Disamba 2022)
Majalisar shariar ƙoli Supreme Court of Ireland (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 504,182,603,276 $ (2021)
Kuɗi Euro (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .ie (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +353
Lambar taimakon gaggawa *#06#
Lambar ƙasa IE
NUTS code IE
Wasu abun

Yanar gizo gov.ie
Mutum-mutumi don tunawa da Yaƙin yanci a Dublin
Dublin - Baile Átha Cliath

Ayilan ta samu yancin kanta a shekara ta 1921.

Kabarin CS Parnell a Dublin
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya