Bola Tinubu ɗan siyasan Nijeriya ne. An haife shi a shekara ta 1952 a Lagos (Lagos).

Simpleicons Interface user-outline.svg Bola Tinubu
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu (5980497975).jpg
gwamnan jihar Lagos

29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2007
Mohammed Buba Marwa - Babatunde Fashola
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

Rayuwa
Haihuwa Benin Republic (en) Fassara, 29 ga Maris, 1942 (79 shekaru)
ƙasa Najeriya
ƙungiyar ƙabila Yarbawa
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta Chicago State University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a accountant (en) Fassara da ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Alliance for Democracy (en) Fassara
Bola Tinubu a shekara ta 2011.

Gwamnan jihar Lagos ne daga shekara ta 1999 zuwa shekara ta 2007 (bayan Buba Marwa - kafin Babatunde Fashola).