Ɗan siyasa: suna ne ga wanda yake mulkin mutane a gargajiyance ko a zamanance.