Chicago
Chicago birni ne, da ke a jihar Illinois, a ƙasar Tarayyar Amurka. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, akwai jimilar mutane 2,704,958 (miliyan biyu da dubu dari bakwai da huɗu da dari tara da hamsin da takwas). An gina birnin Chicago a shekara ta 1780.
Chicago | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Urbs In Horto I Will» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
Jihar Tarayyar Amurika | Illinois | ||||
County of Illinois (en) | Cook County (en) | ||||
Babban birnin |
Cook County (en)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,746,388 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 4,528.82 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 1,081,143 (2020) | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Located in the statistical territorial entity (en) | Chicago metropolitan area (en) | ||||
Bangare na | Chicago metropolitan area (en) | ||||
Yawan fili | 606.424 km² | ||||
• Ruwa | 2.7676 % | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Chicago River (en) da Lake Michigan (en) | ||||
Altitude (en) | 179 m | ||||
Sun raba iyaka da |
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Fort Dearborn (en) | ||||
Wanda ya samar | Jean Baptiste Point du Sable (en) | ||||
Muhimman sha'ani |
Great Chicago Fire (en) Century of Progress (en) World's Columbian Exposition (en) Raising of Chicago (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Chicago City Council (en) | ||||
• Mayor of Chicago (en) | Brandon Johnson (en) (15 Mayu 2023) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 60601–60827 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 872, 312 da 773 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | chicago.gov | ||||
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Hotuna
gyara sashe-
McCormick Tribune Center, by Rem Koolhaas
-
Dakin Karatu na Jama'a, Chicago
-
Kogin Chicago
-
US Cellular Field (Chicago White Sox)
-
United Center (Chicago Blackhawks & Chicago Bulls)
-
Lincoln Park Zoo
-
Wurin shakatawa na Jackson, Chicago
-
Jami'ar Loyala, Chicago
-
Birnin Chicago
-
Adler Planetarium, Chicago
-
Triniti Mai Tsarki na Rasha da Girkanci Orthodox Church
-
Filin soja, Chicago
-
Hasumiyar Chase, Chicago
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.