Babatunde Fashola ɗan siyasan Nijeriya ne. An haife shi a shekara ta 1963 a Lagos (Lagos). Gwamnan jihar Lagos ne daga shekara ta 2007 zuwa shekara ta 2015 (bayan Bola Tinubu - kafin Akinwunmi Ambode), yazama ministan Ayyuka, Gidaje da Makamashi.

Babatunde Fashola
Minister of Works and Housing (en) Fassara

11 Nuwamba, 2015 - 29 Mayu 2023
Mike Onolememen (en) Fassara
Minister of Power (en) Fassara

2015 - 2019
Bartholomew Nnaji - Saleh Mamman
Gwamnan Legas

29 Mayu 2007 - 29 Mayu 2015
Bola Ahmad Tinubu - Akinwunmi Ambode
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 28 ga Yuni, 1963 (60 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Ƴan uwa
Abokiyar zama Abimbola Fashola
Karatu
Makaranta Igbobi College (en) Fassara
Jami'ar Benin
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Lauya
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Action Congress of Nigeria (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe

.