Kyushu
Kyushu (lafazi: /kiyushu/) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Arewa maso Gabas. Bangaren kasar Japan ne. Tana da filin araba’in kilomita 36,782 da yawan mutane 12,970,479 (bisa ga jimillar shekarar 2016).
Kyushu | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi | Kuju Mountains (en) |
Yawan fili | 36,782.11 km² |
Suna bayan | nonad (en) |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 33°N 131°E / 33°N 131°E |
Bangare na |
Japanese archipelago (en) four main islands of Japan (en) |
Wuri | Kyūshū region (en) |
Kasa | Japan |
Territory | Japan |
Flanked by |
Pacific Ocean Seto Inland Sea (en) East China Sea (en) Sea of Japan (en) |
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa |
East China Sea (en) Seto Inland Sea (en) Pacific Ocean |
Hydrography (en) |