Akihito
Nihongo |Akihito; An haife shi a ranar ashirin da uku (23) ga watan Disamban shekara ta alif 1933, shine sarkin Daular Japan (1989-2019) na yanzu maici. Ya gaji ragamar daga Chrysanthemum Throne bayan rasuwar Mahaifinsa Hirohito (Emperor Shōwa) a 7 ga watan Janairun shekarar 1989. Kamar yadda tsarin sarautar kasar Japan take, shine yasa aka nadashi sarautar, yagaji Mahaifinsa a matsayin sarkin daular na 125th daya daga cikin sarakan dake dadaddun daulolin masu mulki.[1]
Gwamnatin kasar Japan ta sanar da cewar Akihito zaibar mukaminsa a 30 ga watan Afrilun 2019 Naruhito.[2][3][4][5]
Suna
gyara sasheA Japan ba'a taba kiran sarkin da sunansa na asali amma dai a kiransa ne da nihongo | "Sarki Maimartaba" | 天皇陛下 | Tennō Heika, ko kuma sukan takaita sunan da nihongo|Maimartaba|陛下|Heika}}.[6] A rubuce kuma ana rubuta sunan sarkin da nihongo|"Sarki Maizamani"|今上天皇|Kinjō Tennō. Kuma idan sarkin ya gama mulkinsa kamar yadda aka tsara to za'a masa lakabi da Nihongo|Jōkō|上皇}}, Wanda ake takaitawa da Nihongo| Daijō Tennō |太上天皇|, sannan kuma zamanin wani sabon sarki yafara.[7][8][9][10][11][12][13]
Rayuwarsa Da Aiki
gyara sashe
Akihito an haife shi a fadar sarautar Tokyo, Japan, kuma shine babban da namiji amma kuma na biyar daga cikin yayan sarki Emperor Shōwa (Hirohito) da matansa Empress Kōjun (Nagako). Ana kiranshi da Prince Tsugu amatsayin da, ya rayu da karantarwarsa a hannun Malaman sa na gida, kuma yaje makarantar elementary da secondary departments of the Peers' School (Gakushūin) daga shekara ta 1940 zuwa 1952.[14]
Sarki Akihito bazama daya da sauran yan'uwansa ba dankuwa shi biyi aikin soja ba, dalilin nema masa da Mahaifinsa Hirohito yayi.
A lokacin da Amurika ke tada bamabamai da kona garin Tokyo a watan March shekarar 1945, Akihito da karamin kanensa, Prince Masahito, an gudar dasu daga garin Tokyo. Bayan kama kasar Japan da Amurika tayi lokacin yakin duniya na II, Prince Akihito anci zarafinsa ta hannun Elizabeth Gray Vining, yayi karatun Political Science at Gakushuin University a Tokyo, dukda cewar bai samu digiri ba.
Akihito yakasance mai jirangadon mulkin Chrysanthemum Throne tun daga sanda aka haife shi. Anyi bikin gabatar dashi a matsayin nihongo|Investiture as Crown Prince|立太子礼|Rittaishi-no-rei a fadar sarautar kasar dake Tokyo 10 Nuwamba shekara ta 1952. A watan Yunin 1953 Akihito ya wakilci kasar Japan a wurin nadin sarautar Sarauniya ( Queen) Elizabeth II a London.[14]
Crown Prince Akihito da Crown Princess Michiko sun kai ziyara kasashe 37. Ya bayyana son ganin ya kusantar da gidan sarautar kasar zuwa kusa da alummar kasar.[15]
Da rasuwar Mahaifinsa Hirohito a 7 January 1989, Akihito ya haye karagar mulki (senso) [16] with an enthronement ceremony taking place (sokui)[16] on 12 November 1990.[14] A 1998, yayin wata ziyara a kasar Ingila, an nadashi da daya daga manyan mukamin kasar UK Order of the Garter.
A 2011 an kai sarkin asibiti da ciwon pneumonia.[17] In February 2012 it was announced that the Emperor would be having a coronary examination;[18] he underwent successful heart bypass surgery on 18 February 2012.[19]
HOTO
-
crown prince akihito lokacin yarintar sa
-
akihito a shekarun baya sosai
-
komatsumiya akihito
-
akihito a shekarun nan
-
akihito tareda Barrack Obama
-
akihito, Barrack Obama da empress michiko
-
Pm modi ya ziyarci akihito
-
emperor akihito
-
emperor akihito a shekarar 2016
-
emperor akihito
-
emperor akihito da empress michiko
-
emperor akihito da empress michiko tareda imperial family
-
prince akihito
-
emperor akihito da empress michiko tareda da yasuyoshi
-
emperor akihito da Gene Castagnetti
-
akihito a cikin mota
-
prince akihito
-
akihito da Vladimir putin
-
akihito, michiko, Awada da Macri
-
Emperor Akihito
-
akihito, michiko, Awada da Macri
-
Emperor Akihito a office
-
emperor Akihito
-
Emperor akihito a wajen taro
-
Emperor Akihito a Hawai
-
Emperor Akihito da Dick Cheney
-
Emperor Akihito
-
Emperor Akihito da Empress Michiko
-
Emperor Akihito da Empress Michiko
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.britannica.com/biography/Akihito
- ↑ https://www.asahi.com/ajw/articles/14381111
- ↑ https://web.archive.org/web/20230829060759/https://www.nippon.com/en/news/yjj2023082600349/
- ↑ https://web.archive.org/web/20200927002640/http://www.ritarikunnat.fi/index.php/fi/64-ritarikunnat/palkitut/216-suomen-valkoisen-ruusun-ritarikunnan-suurristin-ketjuineen-saajat-ulkomaalaiset
- ↑ cite news |last=Enjoji |first=Kaori |date=1 December 2017 |title=Japan Emperor Akihito to abdicate on April 30, 2019 |url=http://edition.cnn.com/2017/11/30/asia/japan-emperor-akihito-abdication-intl/index.html |work=CNN |location=Tokyo |access-date=1 December 2017
- ↑ "Members of the Order of the Garter". The British Monarchy.
- ↑ "Government panel outlines proposals on Emperor's abdication, titles". The Japan Times Online. 14 April 2017. Retrieved 9 June 2017.
- ↑ https://web.archive.org/web/20080525113304/http://www.kunaicho.go.jp/epress/epress-01-12.html
- ↑ https://www.bbc.com/news/world-asia-36784045
- ↑ https://web.archive.org/web/20230829060759/https://www.nippon.com/en/news/yjj2023082600349/
- ↑ http://www.ordens.presidencia.pt/?idc=154
- ↑ https://www.vrt.be/vrtnws/nl/2019/04/26/de-brusselse-romance-van-het-japanse-keizerlijk-paar-met-dank-a/
- ↑ "Japan may announce new Imperial era name in summer 2018". The Japan Times. 19 May 2017.
- ↑ 14.0 14.1 14.2 cite web |url=http://www.kunaicho.go.jp/e03/ed03-01.html |title=Their Majesties the Emperor and Empress |access-date=28 December 2007 |year=2002 |publisher=Imperial Household Agency |archiveurl=https://web.archive.org/web/20071201092521/http://www.kunaicho.go.jp/e03/ed03-01.html |archive-date=1 December 2007 |deadurl=yes |df=dmy
- ↑ "Those Apprentice Kings and Queens Who May – One Day – Ascend a Throne," The New York Times. 14 November 1971.
- ↑ 16.0 16.1 Varley, H. Paul. (1980). Jinnō Shōtōki, p. 44.
- ↑ cite news|title=Japan's Emperor Akihito leaves Tokyo hospital|url=https://www.bbc.co.uk/news/world-asia-15868000%7Caccessdate=24 January 2012|newspaper=BBC News|date=24 November 2011
- ↑ {{cite news|url=http://mdn.mainichi.jp/mdnnews/news/20120201p2g00m0dm109000c.html%7Carchive-url=https://archive.is/20120714073820/http://mdn.mainichi.jp/mdnnews/news/20120201p2g00m0dm109000c.html%7Cdead-url=yes%7Carchive-date=14[permanent dead link] July 2012|title=Emperor Akihito to have coronary examination|newspaper=Mainichi Daily News|date=1 February 2012
- ↑ cite news|url=http://www.cnn.com/2012/02/18/world/asia/japan-Emperor-surgery/index.html?hpt=hp_t3%7Cwork=CNN%7Ctitle=Report: Japan's Emperor undergoes successful cardiac bypass|date=18 February 2012