Hokkaido
Hokkaido (lafazi: /hokkayido/) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Arewa maso Gabas. Bangaren Japan ne. Tana da filin aruba’in kilomita 77,982 da yawan mutane 5,377,435 (bisa ga jimillar shekarar 2016).
Hokkaido | |||||
---|---|---|---|---|---|
island of Japan (en) | |||||
Bayanai | |||||
Bangare na | Japanese archipelago (en) da four main islands of Japan (en) | ||||
Suna a harshen gida | 北海道 | ||||
Suna a Kana | ほっかいどう | ||||
Demonym (en) | 道産子 | ||||
Nahiya | Asiya | ||||
Ƙasa | Japan da Empire of Japan (en) | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+09:00 (en) | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Pacific Ocean, Sea of Japan (en) da Sea of Okhotsk (en) | ||||
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa | Sea of Okhotsk (en) , Sea of Japan (en) da Pacific Ocean | ||||
Wuri mafi tsayi | Asahi-dake (en) | ||||
Gwamna | Naomichi Suzuki (en) | ||||
Language used (en) | Hokkaido dialects (en) da Ainu (en) | ||||
Gagarumin taron | 1972 Winter Olympics (en) da Republic of Ezo (en) | ||||
Shafin yanar gizo | pref.hokkaido.lg.jp | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Japan | ||||
Prefecture of Japan (en) | Hokkaido (en) |