Karachi
Karachi ko Bombay birni ne, da ke a yankin Sindh, a kasar Pakistan. Shi ne babban birnin tattalin arzikin Pakistan. Bisa ga kidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane kimanin 14,910,352 (miliyan sha hudu da dubu dari tara da goma da dari uku da hamsin da biyu). An gina birnin Karachi a karni na sha takwas bayan haihuwan annabi Issa.
Karachi | |||||
---|---|---|---|---|---|
کَراچی (ur) Karachi (en) ڪراچي (sd) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Pakistan | ||||
Province of Pakistan (en) | Sindh (en) | ||||
Babban birnin |
Sindh (en) (1947–)
| ||||
Babban birni | Gulshan Town (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 14,910,352 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 4,227.49 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Urdu | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 3,527 km² | ||||
Altitude (en) | 8 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1729 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Karachi Metropolitan Corporation (en) | ||||
• Mayor of Karachi (en) | Murtaza Wahab (en) (19 ga Yuni, 2023) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 74000–75900 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 021 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | kmc.gos.pk |
Hotuna
gyara sashe-
&mGaɓar Tekun birnin
-
Kasuwar Katako ta Karachi
-
Jami'ar Aga Khan, Karachi
-
Filin jirgin Sama na birnin Karachi
-
Karachi, Port
-
Karachi, downtown
-
Mazare Quaid, Karachi
-
Sehwan_Sharif Tomb of Lal Shahbaz Qalandar
-
Nagan Ch, Karachi
-
Kemari boat basin, Karachi
-
Kasuwar Shaddar, Karachi
-
Creek Marina Club, Karachi
-
Gadar Native Jetty, Karachi