Al'ada

Mutane na bin al'ada ne domin tabbatar da hali tare da ɗabi'ar al'ummah

Al'ada ta kasance cikakkiyar hanyar rayuwar mutane a ƙarƙashin harshensu da addininsu da muhallinsu harma da zamantakewarsu. Al'ada tana da matuƙar muhimmanci, musamman ma a cikin yarukan mutane, kowanne yare yana da na sa al'adun da kuma banbanci tsakanin wani yare da wani yaren, kuma al'ada na nufin abinda aka gada tun daga kaka da kakanni.

Al'ada
ƙunshiya
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na pattern of behavior (en) Fassara
Suna saboda cult (en) Fassara da Ur (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassara cultural universal (en) Fassara
Tarihin maudu'i cultural history (en) Fassara
Manifestation of (en) Fassara more (en) Fassara da social norm (en) Fassara
Gudanarwan culture personality (en) Fassara

Tarihi gyara sashe

Yawancin yaruka suna da al'ada, kuma al'adun sun samo asali ne tun daga asalin tarihinsu.

Rabe-rabe/Nau'in al'adu gyara sashe

Sitira gyara sashe

A tufafi ma akwai al'ada, ta yanda kowanne jinsin mutane akwai irin kayan da suke sakawa.

Abinci gyara sashe

 
Tuwon dawa da miyar kuka

Abinci shi ne dukkan abin da halittu suke ci domin su samu kuzari kuma su yi ingantacciyar rayuwa. Idan aka ce abinci a al'adance yana nufin ire-iren abinci wanda wasu mutane suke ci, abinci na al'ada ya danganta ne da gari ko yaren al'umma, misali:

   kasar Najeriya.
 
Fura da nono
  • Yarbawa tuwon amala/alabo
   Haka a kasar Inddiya

Hakadai kowacce Kasa/mutane da yanayin al'adarsu kamardai yanda yare take banbance mutum haka Abincinda suke ci shima take banbancewa.

Auratayya gyara sashe

Gine-gine gyara sashe

ƙirƙire-ƙirƙire gyara sashe

Addini gyara sashe

Yare gyara sashe

Salon Rayuwa gyara sashe

Yanda aure ke gudana a addinin kirista,

Kiristoci na yin aure ne a chochi a gaban fasto (shugaba/limamin chochi) ta hanyar saka wa wadda za a aura zoben aure ita ma ta saka masa, zata saka doguwar riga fara shi kuma zai saka kot da wando da takalmi sau-ciki. Al'adun aure a cikin addinin Kiristanci yana da nau'ikan shiga da tufafi kala daban daban, ga ɗaya daga cikin aure a addinin kiristanci a ƙasar Czek.

Hotunan auren kirista a ƙasar Czek.

Kiristan Indonesiya gyara sashe

Hausawa gyara sashe

Kiristan Indiya gyara sashe

Ƙasar Indiya na da cikakkiyar al'ada, ta yanda a dukkannin komai suna da nau'in al'adun su.

Kiristan Polan gyara sashe

Kiristan Sin gyara sashe

Kiristan Spain gyara sashe

Bibiyo gyara sashe

Shagari, Shehu Usman Aliyu, 1925-2018. (2001). Shehu Shagari : beckoned to serve : an autobiography. Ibadan: Heinemann Educational Books (Nigeria). ISBN 978-129-932-0. OCLC 50042754.

Manazarta gyara sashe