Venezuela
Venezuela (lafazi: /benesuhela/), ƙasa ce da ke a nahiyar Amurka ta Kudu. Venezuela tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 916 445. Venezuela na da yawan jama'a 31 689 176, bisa ga jimillar kidayar shekara ta 2017.[1]
Venezuela | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | gloria al bravo pueblo (en) | ||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | Simón Bolívar da Venezia | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Karakas | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 28,515,829 (2019) | ||||
• Yawan mutane | 31.27 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Yaren Sifen Venezuelan Sign Language (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Amurka ta Kudu, Hispanic America (en) , Ibero-America (en) , Latin America (en) da G3 Free Trade Agreement (en) | ||||
Yawan fili | 912,050 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Wuri mafi tsayi | Pico Bolívar (en) (4,978 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Lagunillas (en) (−12 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Gran Colombia (en) da República de Venezuela (en) | ||||
5 ga Yuli, 1811: (Venezuela Declaration of Independence (en) ) 30 ga Maris, 1845: (Q6151968 ) | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | presidential system (en) da Jamhuriyar Tarayya | ||||
Majalisar zartarwa | Cabinet of Venezuela (en) | ||||
Gangar majalisa | National Assembly (en) | ||||
• President of Venezuela (en) | Nicolás Maduro (en) (5 ga Maris, 2013) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Supreme Tribunal of Justice of Venezuela (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi | sovereign bolivar (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .ve (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +58 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 911 (en) da 171 (en) | ||||
Lambar ƙasa | VE | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | mppre.gob.ve |
Venezuela yana da iyaka da Brazil, Guyana da Kolombiya.
Babban birnin Venezuela shine Karakas.
Shugaban ƙasar Venezuela shine Nicolás Maduro.
Manazarta
gyara sasheWannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.