Jamhuriyar Argentina ko Argentina, ƙasa ce, da ke a nahiyar Amurika ta Kudu. Argentina tayi iyaka da ƙasashe uku, Daga arewacin, ƙasar Bolibiya da kasar Paraguay , Daga gabashin kasar Uruguay da Ruwan Pacific ta Kudu, Daga yammacin kasar Cile , Daga kudu Drake Passage.kasa CE wacce ta shahara sosai a kwalan kafa wace ita ke rike da kambun duniya na yanzun.
Argentina
República Argentina (es)
Take
Argentine National Anthem (en)
Kirari
«En unión y libertad (en) » Suna saboda
silver (en) Wuri
Babban birni
Buenos Aires Yawan mutane Faɗi
47,327,407 (2022) • Yawan mutane
17.02 mazaunan/km² Harshen gwamnati
Yaren Sifen (de facto (en) ) Addini
Cocin katolika Labarin ƙasa Bangare na
Latin America (en) , ABC nations (en) , Amurka ta Kudu , Southern Cone (en) da Hispanic America (en) Yawan fili
2,780,400 km² Wuri mafi tsayi
Aconcagua (en) (6,961 m) Wuri mafi ƙasa
Laguna del Carbón (en) (−105 m) Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi Mabiyi
Colonial Argentina (en) da United Provinces of the Río de la Plata (en) Ƙirƙira
9 ga Yuli, 1816 Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa Tsarin gwamnati
Jamhuriyar Tarayya Majalisar zartarwa
Government of Argentina (en) Gangar majalisa
Argentine National Congress (en) • Shugaban Ƙasar Argentina
Javier Milei (en) (10 Disamba 2023) Majalisar shariar ƙoli
Supreme Court of Argentina (en) Ikonomi Nominal GDP (en)
487,227,125,386 $ (2021) Kuɗi
Argentine convertible peso (en) Bayanan Tuntuɓa Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo
.ar (mul) Tsarin lamba ta kiran tarho
+54 Lambar taimakon gaggawa
911 (en) , 100 (en) , 117 (en) da 101 (en)
Lambar ƙasa
AR
Wasu abun
Yanar gizo
argentina.gob.ar
Kasar Argentina a wani karni
Argentina
wasu mutanen Argentina na bangaren tsaro
filin jirgin saman kasar Argentina
Wasu fitattun mutanen kasar Argentina a wani karni
Irin tufafin kasar Argentina a jikin wasu matasa
Dusan kankara a kasar Argentina
Kudin kwandala na kasar Argentina a shekrar 1836
Dawakai a kasar Argentina
Rawan al'ada a kasar Argentina
Rawa a gurin bauta
Robben
Alamomi na kasar
Kasar
Salta