Kofin kwallon kafar duniya ta 2018

Karbar bakunciGyara

Kasar Rasha ce t karbi bakuncin gudanar da gasar.

 
Wasu yan kasar Rasha na murna bisa ga karbar bakuncin gasar da kasar su tayi ranar 2 ga Disamba 2010
 
Shugaba Vladimir Putin dauke da kofin gasar a birnin Moskow Satumba 2017
 
Takardar kudin Rasha na Ruble 100 wanda yake nuna murnar karbar bakuncin wasan da kasar ta Rasha tayi. Yana nuna hoto tsohon mai tsaron gida na kungiyar kwallon kafa ta taraiyar Sobiyat Lev Yashin

Kungiyaoyin da suke cikin jerin masu halartar gasarGyara

(Afirka)

(Amurika ta Kudu)

(Amurka ta Tsakiya)

(Asiya)

(Turai).

Kungiyoyin da suka samu nasaraGyara