Costa Rica
| |||||
Faso motto: ¡Vivan siempre el trabajo y la paz! | |||||
![]() |
Costa Rica ƙasa ce dake a nahiyar Amurka. Babban birnin San José ce.
- Yawan jama'a: 4,857,274 (2016)
- Shugaban: Luis Guillermo Solís
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.