Kylian Mbappé (an haife shi a shekara ta 1998) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Faransa. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Faransa daga shekara ta 2017.

Simpleicons Interface user-outline.svg Kylian Mbappé
2019-07-17 SG Dynamo Dresden vs. Paris Saint-Germain by Sandro Halank–129 (cropped).jpg
Rayuwa
Cikakken suna Kylian Mbappé Lottin
Haihuwa 19th arrondissement of Paris (en) Fassara, Disamba 20, 1998 (21 shekaru)
ƙasa Faransa
Yan'uwa
Siblings
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa forward (en) Fassara
Lamban wasa 7
29
10
Nauyi 73 kg
Tsayi 178 cm
kylianmbappe.com/
mbappe Yayin wasa
mai horars wa yana mbappe magana
mbappe Yayin training
mbappe a shekarar 2017
mbappe a cikin wasa
mbappe da kayan faransa
mbappe in action
wani masoyin mbappe dauke da rigar sa
mbappe a shekarar 2018
Dauke da world cup