Uruguay ƙasa ce, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin Uruguay, Montevideo ne. Uruguay tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 176 220. Uruguay tana da yawan jama'a 3,360,148 bisa ga jimillar shekarar 2017. Uruguay tana da iyaka da Argentina da Brazil. Shugaban ƙasar Uruguay Tabaré Vázquez ne, daga shekarar 2015. Mataimakin shugaban ƙasar Lucía Topolansky ce daga shekarar 2017.

Uruguay
República Oriental del Uruguay (es)
Flag of Uruguay (en) Coat of arms of Uruguay (en)
Flag of Uruguay (en) Fassara Coat of arms of Uruguay (en) Fassara

Take National Anthem of Uruguay (en) Fassara

Kirari «Liberty or Death (en) Fassara»
Inkiya El Paisito da La Suiza de América
Suna saboda Uruguay River (en) Fassara
Wuri
Map
 33°S 56°W / 33°S 56°W / -33; -56

Babban birni Montevideo
Yawan mutane
Faɗi 3,444,263 (2023)
• Yawan mutane 19.55 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Yaren Sifen (official (en) Fassara)
Labarin ƙasa
Bangare na Latin America (en) Fassara, Amurka ta Kudu, Southern Cone (en) Fassara, Hispanic America (en) Fassara da European Union tax haven blacklist (en) Fassara
Yawan fili 176,215 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Uruguay River (en) Fassara, Río de la Plata (en) Fassara da Tekun Atalanta
Wuri mafi tsayi Cerro Catedral (en) Fassara (513.7 m)
Wuri mafi ƙasa Tekun Atalanta (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Cisplatina Province (en) Fassara da Provincia Oriental (en) Fassara
Ƙirƙira 25 ga Augusta, 1825
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati jamhuriya, participatory democracy (en) Fassara da presidential system (en) Fassara
Majalisar zartarwa Presidencia de la República (en) Fassara
Gangar majalisa General Assembly of Uruguay (en) Fassara
• Gwamna Luis Lacalle Pou (en) Fassara (1 ga Maris, 2020)
Majalisar shariar ƙoli Supreme Court of Uruguay (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 61,412,268,249 $ (2021)
Kuɗi Uruguayan peso (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .uy (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +598
Lambar taimakon gaggawa 911 (en) Fassara
Lambar ƙasa UY
Wasu abun

Yanar gizo gub.uy

Tarihi gyara sashe

Mulki gyara sashe

Arziki gyara sashe

Wasanni gyara sashe

Fannin tsaro gyara sashe

Kimiya da Fasaha gyara sashe

Kasa gyara sashe

 
Taswirar Uruguay.

Sifiri gyara sashe

Sifirin Jirgin Sama gyara sashe

Sifirin Jirgin Kasa gyara sashe

Al'adu gyara sashe

Mutane gyara sashe

Yaruka gyara sashe

Abinci gyara sashe

Tufafi gyara sashe

Ilimi gyara sashe

Addinai gyara sashe

Musulunci gyara sashe

Kiristanci gyara sashe

Hotuna gyara sashe

Wikimedia Commons on Uruguay

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.