Ayislan
Iceland (/ˈaɪslənd/;Icelandic: Ísland, ko a Hausa Ayislan) wani tsibiri ne kuma ƙasa maicin gashin kanta a arewacin kogin Atlantik, tsakanin Greenland da Norway, yanayin ta da al'adunta duka daidai ne da na Turawa da gabashi ta wajen Greenland Iceland nada fadin ƙasar kilomita 301 da kuma bangaren yammacin Norway Iceland nada fadin kasar kilomita 1001. Akwai kimanin mutane 329,100 a kasar ta Iceland. Gabadaya Iceland nada fadin kasar da yakai 103,000. Babban birnin ƙasar Ayislan Reykyavik ne.
Ayislan | |||||
---|---|---|---|---|---|
Ísland (is) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Lofsöngur (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Inspired by Iceland» | ||||
Suna saboda | Ƙanƙara | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Reykjavík (mul) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 364,260 (2019) | ||||
• Yawan mutane | 3.54 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Icelandic (en) | ||||
Addini | Lutheranism (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | European Economic Area (en) , Northern Europe (en) da Nordic countries (en) | ||||
Yawan fili | 103,004 km² | ||||
• Ruwa | 2.7 % | ||||
Wuri mafi tsayi | Hvannadalshnúkur (en) (2,109 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Atalanta (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da |
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Kingdom of Iceland (en) | ||||
Ƙirƙira |
1 Disamba 1918: (Kingdom of Iceland (en) ) 17 ga Yuni, 1944: (Founding of the Republic of Iceland (en) ) | ||||
Ranakun huta |
New Year's Day (en) (January 1 (en) ) Palm Sunday (en) (Easter − 7 days (en) ) Maundy Thursday (en) (Easter − 3 days (en) ) Good Friday (en) (Easter − 2 days (en) ) Easter (en) (March 22 (en) ) Easter Monday (en) (Easter + 1 day (en) ) First Day of Summer (en) (Thursday after 18 April (en) ) May Day (en) (May 1 (en) ) Feast of the Ascension (en) (Easter + 39 days (en) ) Pentecost (en) (Easter + 49 days (en) ) Whit Monday (en) (Easter + 50 days (en) ) Icelandic National Day (en) (June 17 (en) ) Christmas Eve (en) (December 24 (en) ) Q16429504 (December 25 (en) ) Boxing Day (en) (December 26 (en) ) New Year's Eve (en) (December 31 (en) ) Commerce Day (en) (first Monday in August (en) ) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | parliamentary republic (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Iceland (en) | ||||
Gangar majalisa | Althing (en) | ||||
• President of Iceland (en) | Halla Tomasdottir (1 ga Augusta, 2024) | ||||
• Prime Minister of Iceland (en) | Bjarni Benediktsson (mul) (9 ga Afirilu, 2024) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Supreme Court of Iceland (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 25,552,639,899 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Icelandic króna (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en)
| ||||
Suna ta yanar gizo | .is (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +354 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06# | ||||
Lambar ƙasa | IS | ||||
NUTS code | IS | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | iceland.is |
Hotuna
gyara sashe-
Mota ta Makale a Kogi, Iceland
-
Wani Doki a yankin
-
Blue Lagoon
-
Tafkin Myvatn
Turai | |||
Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • Moldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | ||
Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland | ||
Kazakhstan |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.