Ukraniya

jiha a Tsakiya da Gabashin Turai
(an turo daga Yukuren)

Ukraniya ko Yukuren[1] (da harshen Ukraniya Україна; da kuma harsunan Turanci da Faransanci Ukraine) ƙasa ce dake a Nahiyar Turai. Babban birnin ƙasar Ukraniya shi ne Kiev. Ukraniya tana fadin kasa kimanin kilomita dubu dari shida da uku da dari biyar da arba'in da tara (603,549). Ukraniya tana da yawan jama'ar da suka kai milyan arba'in da hudu da dari tara da tamanin da uku da goma sha tara (44,983,019), bisa ga kidayar da aka yi a shekarar 2019. Ukraniya tana da iyaka da ƙasashen bakwai: Rasha a Arewa da Arewa maso Gabas, Belarus a Arewa, Poland a Arewa maso Yamma, Slofakiya da Hungariya a Yamma, Romainiya da Moldufiniya a Kudu maso Gabas. Ukraniya ta samu yancin kanta a shekara ta 1991.

Ukraniya
Україна (uk)
Flag of Ukraine (en) Coat of arms of Ukraine (en)
Flag of Ukraine (en) Fassara Coat of arms of Ukraine (en) Fassara


Take Taken ƙasar Yukren

Suna saboda name of Ukraine (en) Fassara
Wuri
Map
 49°N 32°E / 49°N 32°E / 49; 32

Babban birni Kiev
Yawan mutane
Faɗi 41,167,335 (2022)
• Yawan mutane 68.21 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Harshan Ukraniya
Labarin ƙasa
Bangare na Gabashin Turai, Post-Soviet states (en) Fassara da Turai
Yawan fili 603,550 km²
Wuri mafi tsayi Hoverla (en) Fassara (2,061 m)
Wuri mafi ƙasa Kuyalnik Estuary (en) Fassara (−5 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Ukrainian Soviet Socialist Republic (en) Fassara, Ukrainian People's Republic (en) Fassara da Kungiyar Sobiyet
Ƙirƙira 9 centuryKievan Rus' (en) Fassara
1199Kingdom of Galicia–Volhynia (en) Fassara
1648Cossack Hetmanate (en) Fassara
7 Nuwamba, 1917 (Julian)Ukrainian People's Republic (en) Fassara
10 ga Maris, 1919Ukrainian Soviet Socialist Republic (en) Fassara
24 ga Augusta, 1991:  has cause (en) Fassara 1991 Soviet coup d'état attempt (en) Fassara
Muhimman sha'ani
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati semi-presidential system (en) Fassara
Majalisar zartarwa Cabinet of Ministers of Ukraine (en) Fassara
Gangar majalisa Verkhovna Rada (en) Fassara
• President of Ukraine (en) Fassara Volodymyr Zelensky (20 Mayu 2019)
• Prime Minister of Ukraine (en) Fassara Denys Šmyhal (en) Fassara (4 ga Maris, 2020)
Majalisar shariar ƙoli Supreme Court of Ukraine (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 199,765,856,765 $ (2021)
Kuɗi hryvnia (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .ua (mul) Fassara da .укр (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +380
Lambar taimakon gaggawa *#06#, 101 (en) Fassara, 102 (en) Fassara da 103 (en) Fassara
Lambar ƙasa UA
Wasu abun

Yanar gizo ukraine.ua
Facebook: UkraineUA.MFA Twitter: Ukraine Instagram: ukraine.ua Edit the value on Wikidata
Fayil:Flag of Ukrania.svg
Tutar Ukraniya.
kasar ukraine

Daga shekara ta 2019, shugaban ƙasar Ukraniya shi ne Volodymyr Zelensky. Firaministan ƙasar Ukraniya kuwa shi ne Denys Chmyhal daga shekara ta 2020.

 
manyan gine gine, wani babban bankin kasar ukrainiya wanda ke kusa da ruwa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya