Ukraniya
Ukraniya ko Yukuren[1] (da harshen Ukraniya Україна; da kuma harsunan Turanci da Faransanci Ukraine) ƙasa ce dake a Nahiyar Turai. Babban birnin ƙasar Ukraniya shi ne Kiev. Ukraniya tana fadin kasa kimanin kilomita dubu dari shida da uku da dari biyar da arba'in da tara (603,549). Ukraniya tana da yawan jama'ar da suka kai milyan arba'in da hudu da dari tara da tamanin da uku da goma sha tara (44,983,019), bisa ga kidayar da aka yi a shekarar 2019. Ukraniya tana da iyaka da ƙasashen bakwai: Rasha a Arewa da Arewa maso Gabas, Belarus a Arewa, Poland a Arewa maso Yamma, Slofakiya da Hungariya a Yamma, Romainiya da Moldufiniya a Kudu maso Gabas. Ukraniya ta samu yancin kanta a shekara ta 1991.
Ukraniya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Україна (uk) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Taken ƙasar Yukren | ||||
| |||||
Suna saboda | name of Ukraine (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Kiev | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 41,167,335 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 68.21 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Harshan Ukraniya | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabashin Turai, Post-Soviet states (en) da Turai | ||||
Yawan fili | 603,550 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Hoverla (en) (2,061 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Kuyalnik Estuary (en) (−5 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Ukrainian Soviet Socialist Republic (en) , Ukrainian People's Republic (en) da Kungiyar Sobiyet | ||||
Ƙirƙira |
9 century: Kievan Rus' (en) 1199: Kingdom of Galicia–Volhynia (en) 1648: Cossack Hetmanate (en) 7 Nuwamba, 1917 (Julian): Ukrainian People's Republic (en) 10 ga Maris, 1919: Ukrainian Soviet Socialist Republic (en) 24 ga Augusta, 1991: has cause (en) 1991 Soviet coup d'état attempt (en) | ||||
Muhimman sha'ani |
Russo-Ukrainian War (en) Euromaidan (en) Orange Revolution (en) Declaration of Independence of Ukraine (en) (24 ga Augusta, 1991) Declaration of State Sovereignty of Ukraine (en) (16 ga Yuli, 1990) Mamayewar Rasha na Ukraine na 2022 independence of Ukraine (en) | ||||
Ranakun huta |
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | semi-presidential system (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Cabinet of Ministers of Ukraine (en) | ||||
Gangar majalisa | Verkhovna Rada (en) | ||||
• President of Ukraine (en) | Volodymyr Zelensky (20 Mayu 2019) | ||||
• Prime Minister of Ukraine (en) | Denys Šmyhal (en) (4 ga Maris, 2020) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Supreme Court of Ukraine (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 199,765,856,765 $ (2021) | ||||
Kuɗi | hryvnia (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Suna ta yanar gizo | .ua (mul) da .укр (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +380 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06#, 101 (en) , 102 (en) da 103 (en) | ||||
Lambar ƙasa | UA | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | ukraine.ua | ||||
Daga shekara ta 2019, shugaban ƙasar Ukraniya shi ne Volodymyr Zelensky. Firaministan ƙasar Ukraniya kuwa shi ne Denys Chmyhal daga shekara ta 2020.
Hotuna
gyara sashe-
Tutar kasar
-
Al'ada a kasar Ukraniya, diban ruwa domin kaiwa wani gui mai nisan gaske a wani gari da'ake kira da Kiev
-
Ukraniya
-
Ukraine
Manazarta
gyara sasheTurai | |||
Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • Moldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | ||
Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland | ||
Kazakhstan |