Bukarest
Bukarest ko Bucarest ko Bucharest ko Bukares[1] (da harshen Romainiya București) birni ne, da ke a ƙasar Romainiya. Shi ne babban birnin ƙasar Romainiya. Bukarest yana da yawan jama'a 2,151,665 bisa ga jimillar shekarar 2020. An gina birnin Bukarest a shekara ta alib 1459. Shugaban birnin Bukarest Gabriela Firea ce.
Bukarest | |||||
---|---|---|---|---|---|
București (ro) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Inkiya | Micul Paris da Paris of the Balkans | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Romainiya | ||||
Enclave within (en) | Ilfov County (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,716,961 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 7,597.17 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 226 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Dâmbovița River (en) | ||||
Altitude (en) | 70 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Chiajna (en) Ciorogârla (en) Otopeni (en) Măgurele (en) Domnești (en) Chitila (en) Pantelimon (en) Popești-Leordeni (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1459 (Gregorian) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Bucharest City Council (en) | ||||
• Mayor of Bucharest (en) | Nicușor Dan (en) (29 Oktoba 2020) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 010011–062397 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en)
| ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | RO-B | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | pmb.ro |
Hotuna
gyara sashe-
Mutum-mutumin Bgiusca Caragiale
-
Bucharest, Royal Palace Square
-
Bucharest, 1868
-
București
-
National Art Museum of Romania
-
Central University Library