Athens ko Asina (da yaren Girka: Αθήνα) birni ne da ke a yankin Athens, a ƙasar Girka. Birni ne dake yankin gabar tekun Mediterranean kuma shine gari mafi girma babban birnin kasar Girka. Birnin na da yawan mutane akalla mutum miliyan hudu, hakan yasa ta zamo birni na bakwai (7) a yawa jama'a a tsakanin biranen Tarayyar Turai.

Athens
Αθήνα (el)


Suna saboda Athena (en) Fassara
Wuri
Map
 37°59′03″N 23°43′41″E / 37.9842°N 23.7281°E / 37.9842; 23.7281
Ƴantacciyar ƙasaGreek
Government agency (en) FassaraDecentralized Administration of Attica (en) Fassara
Administrative region of Greece (en) FassaraAtika (yanki)
Regional unit of Greece (en) FassaraCentral Athens Regional Unit (en) Fassara
Municipality of Greece (en) FassaraAthens Municipality (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 643,452 (2021)
• Yawan mutane 16,498.77 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Greek (en) Fassara
Labarin ƙasa
Yawan fili 39 km²
Altitude (en) Fassara 74 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Classical Athens (en) Fassara
Ƙirƙira <abbr title="Circa (en) Fassara">c. 7 millennium "BCE"
Muhimman sha'ani
Patron saint (en) Fassara Dionysius the Areopagite (en) Fassara
Tsarin Siyasa
• Gwamna Kostas Bakoyannis (en) Fassara (1 Satumba 2019)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 104 xx-106 xx, 111 xx-118 xx da 121 xx-124 xx
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 210
Wasu abun

Yanar gizo cityofathens.gr
Athens Skyline
Athens

Manazarta

gyara sashe