Kroatiya
Kroatiya ko Kuroshiya[1] ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Babban birnin ƙasar Kroatiya Zagreb ne. Kroatiya tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 56,594. Kroatiya tana da yawan jama'a , Bisa ga jimilla a shekarar 2019. Kroatiya tana da iyaka da ƙasasen huɗu: Sloveniya a Arewa maso Yamma, Hungariya a Arewa maso Gabas, Serbiya a Gabas, Bosnia-Herzegovina da Montenegro a Kudu maso Gabas. Kroatiya ta samu yancin kanta a shekara ta 1991 (Akwai ƙasar Kroatiya mai mulkin kai daga karni na goma zuwa karni na sha biyu ; Daga shekara ta 1918 zuwa shekara ta 1991, Kroatiya yanki ce a cikin tsohon ƙasar Yugoslaviya).
Kroatiya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Republika Hrvatska (hr) Hrvatska (hr) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Lijepa naša domovino (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Full of life» «Llawn bywyd» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Zagreb | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 3,871,833 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 68.41 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Croatian (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Tarayyar Turai, post-Yugoslavia states (en) , Schengen Area (en) , Eurozone (en) da Southern Europe (en) | ||||
Yawan fili | 56,594 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Adriatic Sea (en) da Bahar Rum | ||||
Wuri mafi tsayi | Sinjal (en) (1,831 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Adriatic Sea (en) (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Socialist Federal Republic of Yugoslavia (en) , Socialist Republic of Croatia (en) da Eastern Slavonia, Baranja and Western Syrmia (en) | ||||
Ƙirƙira | 25 ga Yuni, 1991 | ||||
Muhimman sha'ani | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | jamhuriya | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Croatia (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Croatia (en) | ||||
• President of Croatia (en) | Zoran Milanović (mul) (19 ga Faburairu, 2020) | ||||
• Prime Minister of Croatia (en) | Andrej Plenković (en) (19 Oktoba 2016) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 70,964,606,465 $ (2022) | ||||
Kuɗi | Euro (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .hr (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +385 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06#, 192 (en) , 93 (en) da 94 (en) | ||||
Lambar ƙasa | HR | ||||
NUTS code | HR0 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | vlada.hr |
Daga shekara ta 2020, shugaban ƙasar Kroatiya Zoran Milanović ne. Firaministan ƙasar Kroatiya Andrej Plenković shine daga shekara ta 2016.
Hotuna
gyara sashe-
Gadar Sisak, da ke akan Kogin Kupa
-
Taswirar Croatia a shekarar 1942
-
Tsibirin Kozjak
Manazarta
gyara sasheTurai | |||
Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • Moldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | ||
Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland | ||
Kazakhstan |