Bosnia-Herzegovina ko Bosiniya Hazegobina[1], ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Bosnia-Herzegovina tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 51,197. Bosnia-Herzegovina tana da yawan jama'a 3,531,159, bisa ga ƙidayar yawan jama'a a shekarar 2013. Bosnia-Herzegovina tana da iyaka da Kroatiya, da Serbiya, kuma da Montenegro. Babban birnin Bosnia-Herzegovina, Sarajevo ne.

Bosnia-Herzegovina
Херцеговина (sr)

Suna saboda Stjepan Vukčić Kosača (en) Fassara da Herzog (en) Fassara
Wuri
Map
 43°28′37″N 17°48′54″E / 43.4769°N 17.815°E / 43.4769; 17.815
Ƴantacciyar ƙasaHerzegovina
Labarin ƙasa
Yawan fili 11,000 km²
Tutar Herzegivina a zamanin Austria-Hungary
Tutar Herzogovina a zamanin Daular Usmaniyya a 1760
Kasar Bosnia
Sarauniyar Bosnia a wani karni
Bosnia bayan samun yancin kai

Bosnia-Herzegovina ta samu yancin kanta a shekara ta 1992.

Manazarta

gyara sashe
Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.