Sin
(an turo daga China)
Sin ko Jamhuriyar jama'ar Sin, ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya. Sin tana da yawan fili kimanin kilomita araba'i 9,596,961.Sin tana da yawan jama'a kimanin mutane 1,403,500,365, bisa ga jimillar shekara ta 2016. Babban birnin Sin shine Beijing.
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
中华人民共和国 (zh) 中華人民共和國 (zh-hant) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Take |
March of the Volunteers (en) ![]() | ||||
| |||||
Kirari |
«China Like Never Before» «Tsieina fel na fu Rioed o'r Blaen» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Territory claimed by (en) ![]() | Taiwan | ||||
Babban birni | Beijing | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,443,497,378 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 150.41 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Standard Mandarin (en) ![]() Sinanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
China (en) ![]() ![]() | ||||
Yawan fili | 9,596,961 km² | ||||
• Ruwa | 2.8 | ||||
Wuri mafi tsayi |
Mount Everest (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa |
Ayding Lake (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Republic of China (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||
Wanda ya samar |
Chinese Communist Party (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 1 Oktoba 1949 | ||||
Ranakun huta |
New Year's Day (en) ![]() ![]() Sabuwar Shekarar Sinawa (Lunar/Lunisolar New Year's Day (en) ![]() International Women's Day (en) ![]() ![]() Qingming Festival (en) ![]() ![]() International Workers' Day (en) ![]() ![]() Youth Day (en) ![]() ![]() Children's Day (en) ![]() ![]() Chinese Mid-Autumn Festival (en) ![]() ![]() National Day of the People's Republic of China (en) ![]() ![]() | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati |
single-party system (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||
Majalisar zartarwa |
State Council of the People's Republic of China (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
National People's Congress (en) ![]() | ||||
• President of the People's Republic of China (en) ![]() | Xi Jinping (14 ga Maris, 2013) | ||||
• Premier of the People's Republic of China (en) ![]() |
Li Keqiang (en) ![]() | ||||
Majalisar shariar ƙoli |
Supreme People’s Court of the People's Republic of China (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi |
renminbi (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Suna ta yanar gizo |
.cn (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +86 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
119 (en) ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | CN | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gov.cn |
Sin tana da iyaka da ƙasashe kamar haka: Rasha, Kazakystan, Kyrgystan, Tajikistan, Mangolia, Koriya ta Arewa, Laos, Vietnam, Myanmar, Indiya, Bhutan, Nepal, Afghanistan kuma da Pakistan.
Sin ta samu Ƴancin kanta a ƙarni na uku kafin aiko annabi Isah.
Al'ummaGyara
Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleziya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.