Xi Jinping
Xi Jinping (an haife shi a ranar 15 ga watan Yunin a shikara ta1953) ɗan siyasa ne na kasar Sin, wanda ya rike mukamin sakatare jenar a karkashin jam'iyyar Chinese Communist Party (CCP), kuma chairman na Central Military Commission (CMC), sannan kuma shine shugaban kasar Sin, tun daga shekara ta 2012. Har ila yau, Xi ya kasance shugaban shugaban kasar Jamhurriyar Sin (PRC) tun daga shekara ta 2013.
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Tarihin rayuwa
gyara sasheAn haife shi a shekara ta 1953 a Beijing, Sin Xi Jinping ya kasance shugaban ƙasar Sin daga ranar 14 ga watan Maris na shekara ta 2013, Sau uku, yana samun damar mulkar kasar sin (kafin Hu Jintao).