Beijing
Beijing (lafazi : /beyijink/) ko Bejin[1] birni ne, da ke a kasar Sin. Birnin ne babban birnin kasar Sin. Birnin Beijing na da yawan jama'a miliyan 21,700,000 bisa ga jimillar kidayar shekarar dubu biyu da sha biyar 2015. An gina birnin Beijing a karni na sha daya kafin haifuwan annabi Issa.
Beijing | |||||
---|---|---|---|---|---|
北京市 (zh-cn) | |||||
| |||||
| |||||
Official symbol (en) | Styphnolobium japonicum (mul) , Platycladus (en) , Rosa chinensis (en) da Chrysanthemum morifolium (en) | ||||
Suna saboda | babban birni da Arewa, | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Sin | ||||
Enclave within (en) | Hebei (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Babban birni | Tongzhou District (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 19,612,368 (2010) | ||||
• Yawan mutane | 1,195.11 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Sinanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 16,410.54 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Yongding River (en) da Qing River (en) | ||||
Altitude (en) | 43 m | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Dongling (en) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Khanbaliq (en) da Pei-p'ing (en) | ||||
Muhimman sha'ani |
Battle of Zhongdu (en) (1215) Siege of the International Legations (en) (1900) 1989 Tiananmen Square protests and massacre (en) (4 ga Yuni, 1989) 2008 Summer Olympics (en) (2008) 2022 Winter Olympics (en) (2022) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | People's Government of Beijing Municipality (en) | ||||
Gangar majalisa | Beijing Municipal People's Congress (en) | ||||
• Mayor of Beijing (en) | Yin Yong (en) (28 Oktoba 2022) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 3,610,260,000,000 ¥ (2020) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 100000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+08:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 10 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | CN-BJ da CN-11 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | beijing.gov.cn |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hotuna
gyara sashe-
Beijing national stadium
-
Skyline of Beijing CBD
-
Skyline of Beijing CBD from the southeast
-
Beijing Department Store
-
Beijing China Woman cleaning West
-
Peking verbotene Stadt
-
Peking Fahrrad
-
Peking Gasse