Dhaka ko Daka[1] babban birnin ƙasar Bangladesh ne. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, a kwai jimilar mutane miliyan ashirin a birnin. An gina birnin Dhaka a farkon karni na sha bakwai.

Dhaka
ঢাকা (bn)
ڈھاکہ (ur)


Wuri
Map
 23°43′44″N 90°23′40″E / 23.7289°N 90.3944°E / 23.7289; 90.3944
Ƴantacciyar ƙasaBangladash
Division of Bangladesh (en) FassaraDhaka Division (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 16,800,000 (2017)
• Yawan mutane 45,652.17 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Bangla (en) Fassara
Labarin ƙasa
Yawan fili 368 km²
Altitude (en) Fassara 60 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1608
Tsarin Siyasa
• Mayor (en) Fassara Atiqul Islam (en) Fassara (7 ga Maris, 2019)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 1000, 1100, 1200–1299 da 1300–1399
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+06:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 02
Wasu abun

Yanar gizo dhakacity.org
Baitul Mukarram Mosque, Bangladesh

Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.